YADDA AKE AMFANI DA MAN HABBATUL-SAUDA WAJEN KARYA SIHIRIN RASHIN LAFIYA.
Daga cikin
nau'in Sihirin akwai sihirin rashin lafiya. Sihirin rashin lafiya nau'in
Sihirin ne da ake yinsa domin sanya wa mutum rashin lafiya wanda shi mutumin
zai kasance yana fama da rashin lafiya a cikin gaɓoɓin jikinsa. Wani lokaci
yana iya samun shanyewar gaɓa ko ciyon kai mai tsanani ko kuma matsanancin
ciwon ƙafa ko ciwon baya da sauran.
Kuna iya shiga wannan link domin samun cikakken bayani:https://youtu.be/zUixN6jfz_8
Yadda za
ayi amfani da Habbatul-Sauda domin lalata wannan sihirin:
Da farko za
a nemi man Habbatul-Sauda mai kyau sai a tofa waɗannan ayoyin da zamu ambata
ƙafa bakwai a cikin man Habbatul-Sauda. Ga ayoyin kamar haka:
(الفاتحة)
بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
(1) الْحَمْدُ لِلَّهِ رَبِّ الْعَالَمِينَ (2) الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ (3) مَالِكِ
يَوْمِ الدِّينِ (4) إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ (5) اهْدِنَا الصِّرَاطَ الْمُسْتَقِيمَ (6) صِرَاطَ
الَّذِينَ أَنْعَمْتَ عَلَيْهِمْ غَيْرِ الْمَغْضُوبِ عَلَيْهِمْ وَلَا الضَّالِّينَ (7)
(الفلق)
قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ الْفَلَقِ (1) مِنْ
شَرِّ مَا خَلَقَ (2) وَمِنْ شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ (3) وَمِنْ
شَرِّ النَّفَّاثَاتِ فِي الْعُقَدِ
(4) وَمِنْ شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ (5)
(الناس)
قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ النَّاسِ (1) مَلِكِ
النَّاسِ (2) إِلَٰهِ النَّاسِ (3) مِنْ
شَرِّ الْوَسْوَاسِ الْخَنَّاسِ (4) الَّذِي يُوَسْوِسُ فِي صُدُورِ النَّاسِ
(5) مِن الْجِنَّةِ وَالنَّاسِ (6)
(( وَنُنَزِّلُ مِنَ الْقُرْآنِ مَا هُوَ شِفَاءٌ وَرَحْمَةٌ
لِلْمُؤْمِنِينَ ۙ
))
بِسْمِ اللهِ أٌرْقِيكَ، وَاللهُ يَشْفِيكَ
مِنْ كُلِّ دَاءِ يُؤذِيكَ، مِنْ كُلِّ نَفْسٍ أَوْ عَيْنٌ حَاسِدٍ، اللهُ يَشْفِيكَ
اللَّهم ربَّ الناسِ، أَذْهبِ البَأْسَ،
وَاشْفِ أَنْتَ الشَافِي لَا شِفَاءَ إلاَّ شَفَاؤُكَ شِفَاءَ لاَ يُغَادِرُ سًقْمًا.