YADDA AKE LALATA SIHIRIN RASHIN LAFIYA A SAMU LAFIYA

 AYOYIN RUƘIYYA DA YADDA AKE AMFANI DA SU WAJEN LALATA SIHIRIN RASHIN LAFIYA.


Kamar yadda muka sani daga cikin nau'in Sihirin da miyagun mutane da sheɗanu ke yi akwai sihirin rashin lafiya, wato nau'in Sihirin da za sanya mutum rashin lafiya.

Idan aka yi mutum irin wannan sihirin zai yi ta fama da rashin lafiya kuma duk wani magani da zai sha na likitocin zamani ba zai samu lafiya daga wannan cutar ba. Harwayau, duk wani bincike da za a yi da na'urori na bincike na zamani ba za ayi gano rashin lafiyan ba.

Wannan da kuma wasu alamomin da  su masana  fanni nau'o'in sihirce-sihirce za su iya fahimtar rashin lafiyan dake alaƙa da Sihiri don haka idan aka ga rashin lafiya ya gagari likitocin zamani a tuntuɓi ƙwararru malamai masana sun san yadda ake warware Sihiri rashin lafiya.

 



MAGANIN SIHIRIN RASHIN LAFIYA:


Idan mutum na fama da matsalar Sihirin rashin lafiya ga ɗaya daga cikin hanyar da zai warware wannan sihirin ya samu lafiya da inzin Allah.


Za a karanta waɗannan ayoyin a tofawa a cikin man Habbatul-Sauda mai kyau,sai a riƙa shafawa a fuska da dukan wuraren da suke ciwo a jikin mara lafiyan da safe da yamma na tsawon kwana sittin.

Ga ayoyin kamar haka:


بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ (1) الْحَمْدُ لِلَّهِ رَبِّ الْعَالَمِينَ (2) الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ (3) مَالِكِ يَوْمِ الدِّينِ (4) إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ (5)  اهْدِنَا الصِّرَاطَ الْمُسْتَقِيمَ (6) صِرَاطَ الَّذِينَ أَنْعَمْتَ عَلَيْهِمْ غَيْرِ الْمَغْضُوبِ عَلَيْهِمْ وَلَا الضَّالِّينَ (7)


قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ الْفَلَقِ  (1)  مِنْ شَرِّ مَا خَلَقَ  (2)  وَمِنْ شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ  (3)  وَمِنْ شَرِّ النَّفَّاثَاتِ فِي الْعُقَدِ  (4)  وَمِنْ شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ (5)


 قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ النَّاسِ  (1)  مَلِكِ النَّاسِ  (2)  إِلَٰهِ النَّاسِ  (3)  مِنْ شَرِّ الْوَسْوَاسِ الْخَنَّاسِ  (4)  الَّذِي يُوَسْوِسُ فِي صُدُورِ النَّاسِ (5)  مِنَ الْجِنَّةِ وَالنَّاسِ (6)


وَنُنَزِّلُ مِنَ الْقُرْآنِ مَا هُوَ شِفَاءٌ وَرَحْمَةٌ لِلْمُؤْمِنِين ۙ


بسم الله أرقيك ، والله يشفيك من كل داء يؤذيك ، ومن كل نفس أو عين حاسد، الله يشفيك).

اللهم رب الناس أذهب البأس، واشف أنت الشافي لا شفاء إلا شفاؤك شفاء لا يغادر سقما).


Tambihi: Za ayi amfani da man Habbatul-Sauda da aka Tofa waɗannan ayoyin na tsawon kwana sittin ( kwana 60).


Domin neman ƙarin bayani ku tuntuɓemu ta WhatsApp: +2347062014111

إرسال تعليق (0)
أحدث أقدم