MAGANIN MATSALOLIN JININ HAILA DA CUTUTTUKAN MAHAIFA.
Akwai wasu cututtuka daban-dabn dake faruwa a mahaifa wasu suna da hadarin gaske, wasu kan iya lalata mahaifa wasu na iya hana samu ciki ko yawan ɓari.
Daga cikin cututtukan akwai mai tsanani,kadan daga cututtukan akwai mai sa mace yawan laulayi mai tsanani.
Wasu kuma na haddasa matsaloli kamar haka:
Zubar jini: Wannan wata matsalace dake faruwa da mata su rinƙa zubar da jini da ya wuce 80ml daga mahaifa a lokacin jinin al’ada kuma a wani lokaci daban da ba su saba ganin al’adarsu ba.
ABUBUWAN DAKE HAIFAR DA WANNAN MATSALAR
1 Abubuwan dake haifar da irin wannan matsalar sun hada da kwayoyin cuta wato (bacteria) sa’annan shaiɗanun (aljanu) suna haifar da shi amma akwai bambanci tsakanin wanda shaiɗanu ke haifarwa da wanda kwayoyin cuta ke haifarwa.
Wanda kwayoyin cuta ke haifarwa galibi jinin yana zubowa ne daga mahaifa lokacin al’ada ko makamancin haka kuma yana fitowa baƙi-baƙi yana wari.
2. Wanda aljanu ke haifar mafi yawanci lokaci daga jijiyoyi ne daga jijiyoyi aljani yake tsinkawa ko ya zungureta sai jini ya rinƙa zubowa ba tsayawa kuma galibi jinin ya kan zo jajawur kamar jinin ciwo kuma baya fitowa da datti.
MAGANIN CUTUTTUKAN MAHAIFA DA MATSALAR YAWAN ZUBAN JININ AL’ADA.
1. A rinƙa tsarki da garin ganyen magarya. In sha Allah za a samu lafiya daga wannan matsalar.
2. A hada garin hulba da garin albabunaj cokali biyu-biyu a cikin zuma rabin lita a rinƙa shan cokali uku a rana. Shi ma wannan haɗin idan aka yi ta za a samu lafiya da izinin Allah.
3. A hada garin hulba da garin kusuɗul hindi da garin na’a na’a a ruwan zafi ana sha sau uku a rana.
Ku jaraba wannan fa’idar kada kuyi kokonto. Allah ya bamu lafiya.
Ga masu neman ƙarin bayani suna iya tuntubarmu a numbarmu ta whatsapp: +2347062014111