MAGANIN ƁATA SIHIRI DA MAKARU DA JIFA.


Yadda zaka ɓata Sihiri kowane iri:

Kamar yadda muka sani akwai nau'in sihiri daban daban kamar  haka: 
Sihirin rashin lafiya wato sihirin da ake jefa wa mutum rashin lafiya ko a riƙe gaɓa daga cikin gaɓɓansa yayi ta fama da rashin lafiya. Har ila yau akwai Sihirin hana Mace Aure ko hana haihuwa ko kuma Sihirin rabuwa da sauransu.
To duk waɗannan nau'o'in sihiri waɗanda mu kayi bayani da ma waɗanda ba mu kawo bayaninsu ba, za ayi ɓata su ta hanyar amfani da wannan maganin.

Da farko Za a rinƙa karanta waɗannan ayoyin da za mu Kawo a kasan wannan rubutun a cikin ruwa ana sha da niyyar lalata Sihiri.

Na biyu za a nemi man habbatus-Sauda ana karanta waɗannan ayoyin na Alƙur'ani mai girma a cikin man habbatus-Sauda ana shafawa a dukkan ilahirin jiki da safe da yamma.

Shiga wannan link domin samun cikakken bidiyon da muka yi bayani akai :


Ga ayoyin kamar haka:


ايات لابطال الاعمال وفك السحر وحل جميع العقد

 وَقَدْ جَاء الْحَقُّ وَزَهَقَ الْبَاطِلُ إِنَّ الْبَاطِلَ كَانَ زَهُوقاً.وَأُلْقِيَ السَّحَرَةُ سَاجِدِين قَالُوا آمَنَّا بِرِبَّ الْعَالَمِينَ رَبِّ مُوسَى
 وَهَارُونَ. ويحق الله الحق بكلماته وَلَوْ كَرِهَ الْمُجْرِمُونَ. بَلْ نَقْذِفُ بِالْحَقِّ عَلَى الْبَاطِلِ فَيَدْمَغُهُ فَإِذَا هُوَ زَاهِقٌ وَلَكُمُ الْوَيْلُ مِمَّا تَصِفُونَ. قَالَ مُوسَى أَتَقُولُونَ لِلْحَقِّ لَمَّا جَاءَكُمْ أَسِحْرٌ هَذَا وَلَا يُفْلِحُ السَّاحِرُون. وَأَلْقِ مَا فِي يَمِينِكَ تَلْقَفْ مَا صَنَعُوا إِنَّمَا صَنَعُوا كَيْدُ سَاحِرٍ وَلَا يُفْلِحُ السَّاحِرُ حَيْثُ أَتَى. وَقَدِمْنَا إِلَىٰ مَا عَمِلُوا مِنْ عَمَلٍ فَجَعَلْنَاهُ هَبَاءً مَنْثُورًا.إِلَيْهِ يَصْعَدُ الْكَلِمُ الطَّيِّبُ وَالْعَمَلُ الصَّالِحُ يَرْفَعُهُ ۚ سَنَسْتَدْرِجُهُمْ مِنْ حَيْثُ لَا يَعْلَمُونَ. فَوَقَعَ الْحَقُّ وَبَطَلَ مَا كَانُوا يَعْمَلُونَ.قَالَ هَٰذَا رَحْمَةٌ مِنْ رَبِّي ۖ فَإِذَا جَاءَ وَعْدُ رَبِّي جَعَلَهُ دَكَّاءَ ۖ وَكَانَ وَعْدُ رَبِّي حَقًّا. رَبَّنَا اكْشِفْ عَنَّا الْعَذَابَ إِنَّا مُؤْمِنُونَ.وَبِالْحَقِّ أَنْزَلْنَاهُ وَبِالْحَقِّ نَزَلَ .


 

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post