No title


 SAHIHIN MAGANIN ƘARFIN MAZAKUTA.


Rauni ko rashin ƙarfin mazakuta na ɗaya daga cikin matsalolin da ake samu a tsakanin ma'aurata wani lokacin wannan matsalar na haddasa mutuwar aure ko da kuwa bayan an samu ƴaƴa masu yawa. Wani lokaci kuma su matan kan ci gaba da kasancewa a gidan mazajensu amma a lokaci guda suna fita wajen aure domin samun biyan buƙatarsu ta sha'awa.


Don haka yana da matuƙar muhimmanci ga namiji ya zo mai kulawa sosai dangane da lafiyar mazakutarsa a koda yaushe. Idan ya lura da cewa akwai matsala ya yi gaggawar neman maganinta. Ko ba komai da matar tasa za ta yi hakuri da ci gaba da zama da shi a cikin wannan hali to zai kasance ne tana zama a cikin cutarwa, idan kuma ta na fita tana yin zina shi ma ka iya jawo masu matsala gaba ɗayansu sanin kowa ne cewa yanzu cututtuka ya yi yawa wanda ake kamuwa da su ta hanyar jima'i.

 Dan haka Maigida yana da muhimmanci ya rika kulawa da buƙatar uwargidansa. 


Maganin ƙarfin mazakuta:


Ga abubuwan da za a haɗa:

1- Tafarnuwa cokali biyar (5)

2- Kurfatalu cokali uku 

3- Citta cokali biyu 

4- Fijil cokali biyar 

5- Zuma kwalba ɗaya  a haɗa su guri ɗaya a yamutsa sosai a riƙa shan cokali biyu  sau biyu a yini. Za a dace da inzini Allah.


Domin neman ƙarin bayani kuna iya tuntuɓarmu ta WhatsApp: +2347062014111

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post