AYOYIN ALKUR'ANI MAI GIRMA DA AKE KARANTAWA DOMIN SAMUN SOYAYYA

 



WAƊANNAN AYOYIN  SUNA DA MATUƘAR TASIRI WURIN ƘULLA SOYAYYA DA KUMA SAMUN SOYAYYAN JAMA'A.


Ya zo a ruwayar hadisi cewa: Lallai Sayyida Khadija Alaiha Salam wata rana ta tambayi Manzon Allah Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam dangane ayoyin Alqur'ani mai girma da su kayi magana dangane da Soyayya. Sai ya amsa mata da cewa: Akwai ayoyi guda goma sha takwas a cikin alƙur'ani da Allah Mabuwayi da ɗaukaka ya saukar dangane da wannan ( soyayya). Duk wanda ya karanta ko ya rataya ya kasance tare da wanɗanan ayoyin zai samu ɗaukaka da girmamawa a cikin iduwar mutane ( mutane za su so shi).


 Idan kuma ka karanta a ruwan Tufa { Apple} ko a cikin abinci ka ba wanda kake so ya soka, wannan  mutumin da kaba wannan ruwan Tufa ko abincin da ka tofa ayoyin zai so ka sosai.


Idan ka karanta waɗannan ayoyin ƙafa ar'ba'in da ɗaya (41) a gishiri ka sanya cikin ruwa kaba wanda kake nema da aure al'amarin aure zai yi sauƙi sosai.


Ga ayoyin kamar haka :


ۚ وَأَلْقَيْتُ عَلَيْكَ مَحَبَّةً مِنِّي وَلِتُصْنَعَ عَلَىٰ عَيْنِي. إِذْ تَمْشِي أُخْتُكَ فَتَقُولُ هَلْ أَدُلُّكُمْ عَلَىٰ مَنْ يَكْفُلُهُ ۖ فَرَجَعْنَاكَ إِلَىٰ أُمِّكَ كَيْ تَقَرَّ عَيْنُهَا وَلَا تَحْزَنَ ۚ وَقَتَلْتَ نَفْسًا فَنَجَّيْنَاكَ مِنَ الْغَمِّ وَفَتَنَّاكَ فُتُونًا }}. زُيِّنَ لِلنَّاسِ حُبُّ الشَّهَوَاتِ مِنَ النِّسَاءِ وَالْبَنِينَ وَالْقَنَاطِيرِ الْمُقَنْطَرَةِ مِنَ الذَّهَبِ وَالْفِضَّةِ وَالْخَيْلِ الْمُسَوَّمَةِ وَالْأَنْعَامِ وَالْحَرْثِ ۗ ذَٰلِكَ مَتَاعُ الْحَيَاةِ الدُّنْيَا ۖ وَاللَّهُ عِنْدَهُ حُسْنُ الْمَآبِ}} .قُلْ إِنْ كُنْتُمْ تُحِبُّونَ اللَّهَ فَاتَّبِعُونِي يُحْبِبْكُمُ اللَّهُ وَيَغْفِرْ لَكُمْ ذُنُوبَكُمْ ۗ وَاللَّهُ غَفُورٌ رَحِيمٌ}}. يُحِبُّونَهُمْ كَحُبِّ اللَّهِ ۖ وَالَّذِينَ آمَنُوا أَشَدُّ حُبًّا لِلَّهِ ۗ وَلَوْ يَرَى الَّذِينَ ظَلَمُوا إِذْ يَرَوْنَ الْعَذَابَ أَنَّ الْقُوَّةَ لِلَّهِ جَمِيعًا وَأَنَّ اللَّهَ شَدِيدُ الْعَذَابِ}}. قَدْ شَغَفَهَا حُبًّا ۖ إِنَّا لَنَرَاهَا فِي ضَلَالٍ مُبِينٍ }}. فَإِذَا عَزَمْتَ فَتَوَكَّلْ عَلَى اللَّهِ ۚ إِنَّ اللَّهَ يُحِبُّ الْمُتَوَكِّلِينَ}} يُحِبُّهُمْ وَيُحِبُّونَهُ أَذِلَّةٍ عَلَى الْمُؤْمِنِينَ أَعِزَّةٍ عَلَى الْكَافِرِينَ}} لَا تَحْسَبَنَّ الَّذِينَ يَفْرَحُونَ بِمَا أَتَوْا وَيُحِبُّونَ أَنْ يُحْمَدُوا بِمَا لَمْ يَفْعَلُوا فَلَا تَحْسَبَنَّهُمْ بِمَفَازَةٍ مِنَ الْعَذَابِ ۖ وَلَهُمْ عَذَابٌ أَلِيمٌ }} فَقَالَ إِنِّي أَحْبَبْتُ حُبَّ الْخَيْرِ عَنْ ذِكْرِ رَبِّي حَتَّىٰ تَوَارَتْ بِالْحِجَابِ .  رُدُّوهَا عَلَيَّ ۖ فَطَفِقَ مَسْحًا بِالسُّوقِ وَالْأَعْنَاقِ . وَأُخْرَىٰ تُحِبُّونَهَا ۖ نَصْرٌ مِنَ اللَّهِ وَفَتْحٌ قَرِيبٌ ۗ وَبَشِّرِ الْمُؤْمِنِينَ 


Domin Tuntuɓa: WhatsApp: +2347062014111

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post